Daga Zahraddeen Gandu
Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Ra-Ra-Ra Ya Kusan Shan duka A Wajen Shooting Din Sabuwar Wakarsa Mai Suna 'JIHATA' Ta Rashin Tsaro.
Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Ra-ra-ra yasha da kyar, da shi da Ali Nuhu, Abubakar Mai shadda, Tijjani Asase tare da sauran ma'aikatan da suke aikin shirin wakar Kahutu Ra-ra-ra mai suna 'JIHATA' ta rashin tsaro, wadda wakar tana daukar mintuna talatin da biyu, da second Ashirin da biyu (32:22).
Daman sunyi kusan kwana uku 3 a katsina suna shirye-shiryen shooting din Wannan wakar, suna zuwa wurare da yawa su dauka sai su wuce wani wurin domin samun wani dandalin na gudanar da shirye-shiryen vedio (photo me motsi) din wakar.
Wannan Al'amari de ya faru ne a central market ta Jihar katsina, inda matasa sukai musu ayari suna fada musu "'Karya ne bamayi, Bamaso, 'Dan yaudara ne miyar Gidansa ya ke gyarawa ba kare talaka yake ba". Anan de duk wurin ya yamutse Inda Ali Nuhu, Abubakar mai shadda, Tijjani Asase da duk ma'aikatan da ake shirin wakar da su suka fara neman hanyar guduwa, duk da suna tare da jami'an tsaro har saida suka fasa musu danjar mota.
Abin mamaki kuma shi ne; duk Wanda yaji wakar da yayi zai fahimci cewa yayi wakar ne wadda babu son zuciya ko kuma siyasa, kawai don rashin tsaro, kuma babu dan PDP ko dan APC duk yana nuni ne a kan ataru a samar da tsaro.SHAHARARREN MAWAKI DAUDA KAHUTU RARARA YASHA DA KYAR A GARIN KATSINA
Daga Zahraddeen Gandu
Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Ra-Ra-Ra Ya Kusan Shan duka A Wajen Shooting Din Sabuwar Wakarsa Mai Suna 'JIHATA' Ta Rashin Tsaro.
Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Ra-ra-ra yasha da kyar, da shi da Ali Nuhu, Abubakar Mai shadda, Tijjani Asase tare da sauran ma'aikatan da suke aikin shirin wakar Kahutu Ra-ra-ra mai suna 'JIHATA' ta rashin tsaro, wadda wakar tana daukar mintuna talatin da biyu, da second Ashirin da biyu (32:22).
Daman sunyi kusan kwana uku 3 a katsina suna shirye-shiryen shooting din Wannan wakar, suna zuwa wurare da yawa su dauka sai su wuce wani wurin domin samun wani dandalin na gudanar da shirye-shiryen vedio (photo me motsi) din wakar.
Wannan Al'amari de ya faru ne a central market ta Jihar katsina, inda matasa sukai musu ayari suna fada musu "'Karya ne bamayi, Bamaso, 'Dan yaudara ne miyar Gidansa ya ke gyarawa ba kare talaka yake ba". Anan de duk wurin ya yamutse Inda Ali Nuhu, Abubakar mai shadda, Tijjani Asase da duk ma'aikatan da ake shirin wakar da su suka fara neman hanyar guduwa, duk da suna tare da jami'an tsaro har saida suka fasa musu danjar mota.
Abin mamaki kuma shi ne; duk Wanda yaji wakar da yayi zai fahimci cewa yayi wakar ne wadda babu son zuciya ko kuma siyasa, kawai don rashin tsaro, kuma babu dan PDP ko dan APC duk yana nuni ne a kan ataru a samar da tsaro.
No comments:
Post a Comment